Mai Shari'a Malam Musa Sa'ad ya bukaci su da su gabatar da masu shaida da waliyan su gaban kotu kana ya daga ranar saurara kara zuwa ranar 26 ga watan Maris domin su samu damar bayyanar da masu shaida.