Sirrin Amarya da Ango
HIRA MAI DADI TSAKANIN NANA AISHA DA
ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)....... NANA AISHA
(R.A) wata rana suna zaune da manzon allah
(s.a.w) ta kura masa ido tana kallonsa, can sai
tace ya rasulillahi wai don allah yaya wannan
yusif
din yake da akace mata saboda tsaban kyansa
sun
ganshi har yanka hannayensu suke ????????????
Kawai sai manzon allah (s.a.w) ya bude tafin
hannunsa mai albarka kawai ya nuna mata
fuskan
annabi yusif yace mata ga yusif din, sai NANA
AISHA tai murmushi tace wani abu sai mata
inama
baku yanka hannayenkuba kuzo kuga shugaban
kyawawa,
ta kara dacewa ya rasulillahi tafin
hannunnan naka yafi fuskar ANNABI YUSIF din
kyau sallallahu alaihi wasallam ya ALLAH ka
sada
fuskokinmu da wannan kyakkyawar fuska ta
ANNABI MUH'D (S.A.W) dan girman al-qur'ani
Duk masoyin ANNABIN
Idan ya karanta yayi shera group
DAN GIRMAN ALLAH (S.W)
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com a wayarku ta hannu:



No comments:
Post a Comment