Author Fatima
Maza Da Mata wannan shine Hassanal Bolkiah sultan ne na Brunei
Burunei wata ƙaramar ƙasace a Asian.
Ga yadda rayuwar Hassanal Bolkiah take
Acikin gidan zinari yake mai kimanin ɗaki 1788
Wajen wasa 564 duk acikin gidanshi
Sannan yanada Doki 200 nayin polo
Abin mamaki shine Hassanal Bolkiah yanada mota 7,000 kuma kowace mota mai tsadace
Ya gina wajen wasa $27 million domin Birthday din ɗanshi
Yanada private jet wato jirgi wanda aka ƙera da gold
Me Zakace game da wannan Shugaba?
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Duniyar Hausa TV
- Duniya Ina Zaki Damu? (3)
- Hausa Comedy (20)
- Soyayya TV (1)




Allah ne ya basu wannan jin dadi, Muna Allah ya cidamu da halal amin
ReplyDelete