Sabbin labarai

Doko Android app dinmu ⬇ Download here

Me zaka ce game da wannan Shugaba?

Author Fatima
Maza Da Mata wannan shine Hassanal Bolkiah sultan ne na Brunei



Burunei wata ƙaramar ƙasace a Asian.
Ga yadda rayuwar Hassanal Bolkiah take

Acikin gidan zinari yake mai kimanin ɗaki 1788
Wajen wasa 564 duk acikin gidanshi


Sannan yanada Doki 200 nayin polo

Abin mamaki shine Hassanal Bolkiah yanada mota 7,000 kuma kowace mota mai tsadace

Ya gina wajen wasa  $27 million  domin Birthday din  ɗanshi

Yanada private jet wato jirgi wanda aka ƙera da gold

Me Zakace game da wannan Shugaba?


1 comment:

  1. Allah ne ya basu wannan jin dadi, Muna Allah ya cidamu da halal amin

    ReplyDelete