Sabbin labarai

Doko Android app dinmu ⬇ Download here

Kalli Zafafan Hotunan Mawaki Ado Gwanja Tare Da Amaryarsa

Mawakin mata Ado Isah Gwanja zai angwance shi da Sahibarsa Maimunatu a ranar 13 ga watan october, Masoyan sun dade suna soyewa wanda takai har Gwanjan da kansa yayi mata waka.











Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com  a wayarku ta hannu: 

Download here


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:

Post a Comment