Sabbin labarai

Doko Android app dinmu ⬇ Download here

Jaruma hausa Film Maryam Booth ta samu babban matsayi a gidauniyar Atiku


Maryam Booth ta shiga sahun sauran abokan aikin ta na masana'antar kannywood dake rike da matsayi karkashin wannan gaidauniyar.



Assalamu Alaikum Jama'a Musulmai
DuniyarHausa.com Tana Neman Taimako
Agareku Jama'a Kuyi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu Shine Zaisa Mucigaba Danna Wannan Domin kaje Kayi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu

Fitacciyar jaruma Maryam Booth ta samu babban matsayi a gidauniyar tsohon mataikin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar.

Gidauniyar Atiku Care Foundation wacce take tallafa wa mara sa galihu ta daukaka mukamin ta daga jakadiya zuwa mukamin mataimakin shugaba na  yankin arewa.
Gidauniyar ta sanar da hakan ne ta  hanyar wani sako da ta wallafa a shafin ta na kafafen sadarwa inda ta bayyana cewa matsayin zai fara aiki daga ranar juma'a 21 ga watan Satumba.

Assalamu Alaikum Jama'a Musulmai
DuniyarHausa.com Tana Neman Taimako
Agareku Jama'a Kuyi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu Shine Zaisa Mucigaba Danna Wannan Domin kaje Kayi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu

Maryam Booth ta shiga sahun sauran abokan aikin ta na masana'antar kannywood dake karkashin wannan gaidauniyar.
Wasu daga cikin fitattun jarumai da suka samu matsayi a gidauniyar sun hada da Fati MuhammadRashida Adamu da Abdu Boda.
An kafa gidauniyar ne domin taimakawa mara hali tare da nuna aikin tallafawa da Atiku Abubakar keyi ga idon jama'ar Nijeriya har da na kasashen waje.
Har ila yau gidauniyar Atiku Care Foundation ta zama cibiya da tsohon mataimakin shugaban kasa ke samu yana mu'amala da yan kasa a ko wani lungu da sako ta hanyar kafafen sadarwa da gidauniyar ta kafa.

Assalamu Alaikum Jama'a Musulmai
DuniyarHausa.com Tana Neman Taimako
Agareku Jama'a Kuyi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu Shine Zaisa Mucigaba Danna Wannan Domin kaje Kayi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com  a wayarku ta hannu: 

Download here


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:

Post a Comment