Jarumar Kannywood ta wallafa hoton wanda ya ja hankalin jama'a dandalin sadarwa na ita da sauran yan'uwanta mata.
Al'hakika jaruma Rahama Sadau bata jinkiri wajen nuna ma duniya cewa tana alfahari da iyalen gidanta kuma daga ganin yadda take mara ma yan'uwan ta baya tamkar a iya ce ta zama tamkar mataimakiyar mahaifiyar su.
Sanin kowa ne cewa tauraruwar da sauran kannen ta kyawawa ne amma yadda suka birge a cikin wannan hoton zai kara jaddada labarin haka a zukatan masoyan da masu bibiyan ta.
Ta wallafa hoton ne a shafin ta na dandalin sadarwa inda take nuna godiyan ta samun irin yan'uwa da take dasu.
Download here
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:
Post a Comment