Author Fatima
GANI JINI BA SHINE BUDURCI BA
korafin samari yayi yawan akan cewa yan'matan da suke aura ba sune suka fara kwanciya da su ba
--hujjar su anan itace-- sun yi saduwar aure ta farko da matan nasu amma basu ga jini ya fito ba gaskiya wannan ba hujja bace da za'a yi wa mace kallo yar'iska.
**budurci** wata fata ce dake cikin farjin mace mata shi kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana yagewa ne da zarar ta samu takura
mace tana rasa budurcinta ne ta wadonnan hanyoyin
-saduwa da namiji
-daukar kaya mai nauyi
-guje-guje
-hawan keke
-hawan doki ko jakki
- sanya dan yatsa a farji wannan kuma ya janyo mutuwar aure da yawa saboda wannan aikin yana faruwa ga yan'mata sosai.
---Haihuwa---
wasu matan ko an sadu dasu fatar budurcinsu bata yagewa harsai sun zo wajen haihwa anan ne zata yage
--MENENE BUDURCI--
'ya mace na da matukar muhimmaci ta fukar za man takewa da kuma al'ada
hakan ya sa wasu 'yan matan kan ke a yi musu tiyata domin maido musu da budurcinsu kafin ranar aure:
--MURFIN BUDURCI--
murfin budurci wani murfine da yake tsurowa a saman farjin mace daidai kofar farjinta yadda ya toshe dakkanin yanki farji
wannan murfi ba nau'i daya bane yana da nau'o da yawa, amma nau'in da yafi yawa shine wani murfi mai huda-huda kewyayya a tsakiyarsa wadda girman wanna hujiu ya bamban a tsakanin mata
shi wannan murfi a lokacin da zai yage wani digo digon jini yana zubowa kuma zai zama amarya zataji zafi amma zafin ba wani zafi bane na azo a gani ya kamata amarya ta jure wannan dan zafi da zata ji.
*Islamic medical center*
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com a wayarku ta hannu:
Download here

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

No comments:
Post a Comment