Sabbin labarai

Doko Android app dinmu ⬇ Download here

(Bakin Mutun): Kalli yadda aka tilasta wani dan china ya kwasar Kashi















An tilasta shi kwasar kashi bayan da aka kama yi yana yinta a wata lambu dake kasar Ghana




Wani dan kasar China dake zaune a Ghana ya gamu da fushin al'umma inda suka tilasta shi wajen kwasan kashin da yayi a wata lambu.

Mutanen sun kama shi a daidai sanda yake kashin. Kamar yadda za'a gani a cikin wani faifan bidiyo da ya mamaye kafafen sada zumunta, dan canan ya  nemi afuwar wadanda suka tsare shi.

Duk da cewa bai kammala aikin da yake a lambun, baturen bai yi jayayya domin cigaba da aikin.

DuniyarHausa



Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com  a wayarku ta hannu: 

Download here


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:

Post a Comment