Sabbin labarai

Doko Android app dinmu ⬇ Download here

Assalamu Alikum Ayau Zamu Nuna muku Yadda zaka Gano Wayar Da Ta Ɓata Ko an Sace


Idan Ɓarawo yasace ma waya To Ga Hanyar Da Zaku Gano inda Wayar ka/ki take

Mafi Yawancin Mutane Basusan Yadda Zasu Gano inda Wayar Su Da Ta Ɓata ko an Sace Ba

Ayau DuniyarHausa.com. Zata Gwada Muku Zata kuma Nuna Muku Yadda Zaku Gano Wayar Da Ta Ɓata Ko Wayarda AkaSace
*(Tambaya)*
Yaza'ayi DuniyarHausa.com Ta Nuna Muna Inda Wayar Da Ta Ɓata ko an Sace
*(Amsa)*
Zamu Nuna muku Yadda Zaka Gano Inda Wayar  Da Ta Ɓata ko an Sace  wajenda take
*misali*
Wace Jaha (State) wace local government wace unguwa Duk zamu Nunama Yadda Zakayi Ka Gano

Sannan Kuma Zaka iya  Goge Komai Acin Wayar Inkaga Dama (Format)

Sannan Kuma Zaka iya Rufe wayar wato (security code)

Sannan Kuma Za iya Durama Wayar Message misala *(Wannan Wayar an Sace ta Zaku iya karan wannan Number  08154362288)*

Zamu fara
Bismillahi
*1.* Yi Subscribe Din Youtube Channel Dinmu Danna wannan 

*2.* Zakayi Download din App Mai Suna....
Find My Phone Danna wannan domin Doko App Din

*3.* zakasa Gmail Dinda Kecikin Wayar Da Ta Ɓata ko an Sace
Idan kana neman karin bayani ko kayi maga damu a WhatsApp to Danna wannan

Kalli Photo
Idan Baka Ganeba munyima Video Da Zaka Gano Wayar Da Ta Ɓata ko an Sace Kalli Video






Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta DuniyarHausa .com  a wayarku ta hannu: 

Download here


Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:


No comments:

Post a Comment